Jami'ar Kimiyya da Fasaha ta jihar Kebbi

Jami'ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kebbi (Turanci: Kebbi State University of Science and Technology (KSUSTA) jami'a ce mallakin jihar Kebbi wadda ke a garin Aliero, Jihar Kebbi, Najeriya . KSUSTA tana ba da shirye-shirye a cikin aikin gona da kimiyya, da sauransu. Ita ce jami'a ta 79 a Nijeriya

Jami'ar Kimiyya da Fasaha ta jihar Kebbi
Bayanai
Suna a hukumance
Kebbi State University of Science and Technology, Aliero
Iri jami'a
Ƙasa Najeriya
Tarihi
Ƙirƙira 2006
ksusta.edu.ng…

Tarihi gyara sashe

An kafa Jami'ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kebbi a shekarar 2006.

Bayani gyara sashe

Hanyoyin haɗin waje gyara sashe

  • Official website