Jadon Sancho (an haife shi 25 ga watan Maris shekara ta 2000)shi kwararre dan kwallo ne Wanda ke buga gaba ah cikin gasar kofin zakarun Ingila Wanda yake taka leda a kungiyar kwallon kafa ta Manchester united.