Jacques Ekomié, (an haife shi a ranar 19 ga watan Agustan shekarar 2003),ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na kasar Gabon wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasa mai tsaron gida a Kulob din Bordeaux da kungiyar kwallon kafat ta kasar Gabon. [1][2]

Jacques Ekomié
Rayuwa
Haihuwa Libreville, 19 ga Augusta, 2003 (21 shekaru)
ƙasa Gabon
Faransa
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 


Ekomié ya koma Bordeaux daga SA Mérignac [fr] a cikin watan Janairu 2021.[3] Ya buga wasansa na farko na ƙwararru a ƙungiyar a 3-0 Coupe de France da rashin nasara a hannun Brest a ranar 2 ga watan Janairu 2022. [1]

Wasannin kasa

gyara sashe

Ekomié ya fara buga wa tawagar Gabon wasa a wasan neman cancantar shiga gasar cin kofin Afrika da ci 1-0 2023 da Sudan a ranar 23 ga watan Maris 2023.[4]

Rayuwa ta sirri

gyara sashe

Mahaifin Jacques Jean-Jacques farfesa ne. [5]

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 Jacques Ekomié at Soccerway
  2. Jacques Ekomié at FootballDatabase.eu
  3. "Un jeune latéral gabonais intègre le centre de formation des Girondins" [A young Gabonese full- back joins the academy of the Girondins]. Girondins4Ever (in French). 16 January 2021. Retrieved 7 January 2022.
  4. "Girondins : du temps de jeu et une défaite pour Jacques Ekomié" . WebGirondins . March 28, 2023.
  5. Malouana, Biggie (15 January 2021). "Football : Bordeaux donne sa chance au fils de Jean-Jacques Ekomie" [Football: Bordeaux gives a chance to the son of Jean-Jacques Ekomie]. Gabonreview.com (in French). Retrieved 7 January 2022.