Jacob Brown
Jacob Samuel Brown (an haife shi 10 Afrilu 1998) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba don ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Luton Town da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Scotland.
Jacob Brown | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Halifax (en) , 10 ga Afirilu, 1998 (26 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Birtaniya | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||
Tsayi | 178 cm |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.