Iziaq Adeyanju (wani lokacin ana rubuta Iziak Adeyanju, an haife shi 21 ga watan Oktoba shekara ta alif 1959) tsohon ɗan tseren Najeriya ne wanda ya fafata a wasannin bazara na 1984 da kuma wasannin Olympics na bazara na 1988 . [1]

Iziaq Adeyanju
Rayuwa
Cikakken suna Iziaq Adeyanju
Haihuwa 21 Oktoba 1959 (64 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle da dan tsere mai dogon zango
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 65 kg
Tsayi 162 cm

A cikin tseren mita 4 x 100 ya lashe lambar zinare a Wasannin Commonwealth na shekarar 1982 da Gasar Cin Kofin Afirka na shekarar 1985, sannan kuma ya kammala na bakwai tare da tawagar Afirka a gasar cin kofin duniya ta shekarar 1985 . [2]

Nassoshi gyara sashe

  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Kwafin ajiya". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 12 November 2012. Retrieved 14 May 2012.
  2. Iziaq Adeyanju Archived 2021-09-12 at the Wayback Machine. Commonwealth Games Federation. Retrieved 2021-02-27.