Iyad Inomse M'Vourani Mohamed (an haife shi a ranar 5 ga watan Maris 2001) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya. Championnat National Club Le Mans a matsayin aro daga kulob ɗin Caen. An haife shi a Faransa, yana buga wa tawagar kasar Comoros wasa.

Iyad Mohammed
Rayuwa
Haihuwa Dunkerque (mul) Fassara, 5 ga Maris, 2001 (23 shekaru)
ƙasa Komoros
Faransa
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 1.91 m

Aikin kulob

gyara sashe

A ranar 24 ga watan Yuni 2022, Mohamed ya rattaba hannu da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Caen har zuwa 2025. [1] A ranar 2 ga watan Janairu 2023, Le Mans ta ba da shi aro.[2]

Ayyukan kasa da kasa

gyara sashe

An haife shi a Faransa, Mohamed dan asalin Comorian ne. Shi matashi ne na duniya, wanda ya wakilci Comoros U20s a cikin shekarar 2020.[3][4] Ya buga wasansa na farko na kasa da kasa a Comoros a ranar 1 ga watan Satumba 2021 yayin wasan sada zumunci da suka doke Seychelles da ci 7-1, itace babbar nasarar da suka taba samu.[5]

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe


Manazarta

gyara sashe
  1. "TotalEnergies AFCON 2021 - Comoros squad" (PDF). cafonline.com . Confederation of African Football. Retrieved 9 January 2022.
  2. "IYAD MOHAMED REJOINT LE STADE MALHERBE" (in French). Caen. 24 June 2022. Retrieved 7 July 2022.
  3. "IYAD MOHAMED REJOINT LE MANS FC" (in French). Le Mans FC. 2 January 2023. Retrieved 5 February 2023.
  4. Houssamdine, Boina (19 July 2021). "Liga 1 : Nasser Chamed ouvre son compteur de buts" .
  5. Houssamdine, Boina (1 September 2021). "Amical : les Comores écrasent largement les Seychelles" . Comoros Football 269 (in French). Retrieved 2 September 2021.