Bishiya
bishiya | |
---|---|
organisms known by a particular common name (en) , first-order class (en) da plant life-form (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | woody plant (en) da phanerophyte (en) |
Bangare na | phanerophyte (en) da daji |
This taxon is source of (en) | katako |
Karatun ta | forestry science (en) da dendrology (en) |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Bishiya
gyara sasheBishiya, itace, itaciya, ko kawai ice nau'in shuka ne dake, girma da tsawo, kuma yana yaya wanda ake ci ko ayi amfani dashi wurin, abubuwa daban-daban.
Bayani
gyara sasheShine tsiro wacce take shekaru biyu ko sama da haka a ilimin kula da tsirrai wacce takeda turake na kututture dakuma rassa wadanda suke damfare da ita da ganyayyaki a mafiya yawan dangoginta.Awani bayanin itaciya tana kadai tuwa ga takurarren,ma ana cewa, tsiro wacce ke da itace mai gwabi (bishiya) wadda take rika ko kasuwa ta hanyar shekaru masu yawa da dama da tayi sannan tanayin tsawo mai nisa domin tsererenayar riskar rana sannan tana yin daruruwa dakuma dubbanin shekaru a duniya, awani ma ana kuma bishiyar kwakwa, gora, da ayaba suma itaciyace (bishiya). Bishiyoyi an kiyasta sunanan tun shekaru miliyon 370 dasuka gabata.
Hotuna
gyara sashe-
itace lokacin da suna danye
-
Bishiya
-
Bishiyoyi
-
Bishiyar mangoro
-
Bishiyaar gwaiva
-
Bishiyar lemo
-
bishiyar tuff
-
Bishiyoyi da ake sanyawa a gida
Alkaluma
gyara sasheKimanin rikakkun bishiyoyi miliyon uku ne a duniyar nan. Ana amfani da ita wajen yin kujeru, gadaje, gidaje, dabe, kofofi, rufin dakuna hura wuta, akushi, kofuna, farantai, tirame, tabare, dadai sauransu.