It's Egbe

Kauye a Akwa Ogun, Najeriya

Ita Egbe ƙauye ne a ƙaramar hukumar Ipokia ta jihar Ogun mai yawan jama'a a shekara ta 1776 zuwa shekarar 1963 bisa ga ƙidayar jama'a ta Najeriya, an lura da shi saboda yawan ayyukan noma a yankin da kuma kasancewarsa ɗaya saga manyan masu noman dabino a karamar hukumar Ipokia ta jihar Ogun.

It's Egbe
Bayanai
Iri administrative territorial entity (en) Fassara
Ƙasa Najeriya