Issa Djibrilla
Issa Ibrahim Djibrilla (An haife shi 1 ga Janairun 1996) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Nijar wanda ke taka leda a Ankara Keçiörengücü SK ta Turkiyya, da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta kasar Nijar.[1]
Issa Djibrilla | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Niamey, 1 ga Janairu, 1996 (29 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Nijar | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Aikin kulob
gyara sasheA ranar 26 ga Yuli 2021, ƙungiyar Turkiyya ta Keçiörengücü ta sayi Djibrilla kai tsaye.
Ayyukan ƙasa da ƙasa
gyara sasheA ranar 10 ga Oktoba, 2020, Djibrilla ya fara buga wasansa na farko a cikin tawagar ƙasar Nijer a wasan sada zumunci da suka yi da Chadi yaci 2–0.
A ranar 15 ga Nuwamba 2021, ya ci wa Nijar kwallaye 2 na farko a ragar Djibouti a wasan neman tikitin shiga gasar cin kofin duniya na 2022 da ci 7-2.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Issa Djibrilla Stats, News, Bio". ESPN. Retrieved 2021-11-16.
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Issa Djibrilla at National-Football-Teams.com
- Issa Djibrilla at Soccerway