Isiokolo
Gari ne a jihar Delta, Najeriya
Isiokolo (wanda aka fi sani da Otorho 'r' agbon ) gari ne, a yankin karamar hukumar Ethiope ta Gabas a jihar Delta a Najeriya.
Isiokolo | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | jahar Delta | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Hedikwatar karamar hukumar Ethiope ta gabas ce ta jihar Delta, sannan kuma hedikwatar gargajiya namasarautar Agbon, wacce ke da babban gidan sarauta na zamani na masarautar Ovie na Agbon.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.