Isieke

Gari ne a jihar Ebonyi, Najeriya

Isieke (ko ' Isiaka ) babban gari ne a jihar Ebonyi, Najeriya. Hedikwatar karamar hukumar Ivo ce.

Garin yana da ofishin gidan waya na hukuma.