Ishiagu
Gari
Ishiagu birni ne, dake cikin ƙaramar hukumar Ivo a jihar Ebonyi sitet, Najeriya, wanda ke kan filayen bel ɗin savannah na kudu maso gabas. Wuri ne na Kwalejin Aikin Gona da sukeTarayya, a Ishiagu . An bude ma'adinin gubar/zinc a cikin 1965, kuma an rufe shekaru 17 shabakwai dasu ka wuce abaya. malalar mai da lalata bututun mai a yankin ya haifar da babbar illa ga muhalli. [1]
Ishiagu | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Yawan mutane | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |