Isaac Ekpo (an haife shi ranar 22 ga watan Oktoba, 1982). Ƙwararren ɗan dambe a nigeria. ɗan Najeriyan wanda ya ƙalubalanci sau uku don lashe kambun matsakaicin nauyi a tsakanin shekarar 2013 zuwa shekara 2018. A matsayin mai son, yayi gasa a wasannin bazara na shekara 2004.

Isaac Ekpo
Rayuwa
Haihuwa Abuja, 22 Oktoba 1982 (41 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a boxer (en) Fassara

Farkon rayuwa gyara sashe

Manazarta gyara sashe