Iroko na daya daga cikin manyan garuruwa a ƙaramar hukumar Akinyele a jihar Oyo a Najeriya.[1] Hedikwatar ƙaramar hukumar tana cikin garin Moniya.[2]

Iroko, Oyo State

Wuri
Map
 7°42′18″N 3°55′40″E / 7.70492327°N 3.92775224°E / 7.70492327; 3.92775224
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaOyo

Manazarta gyara sashe

  1. https://trip-suggest.com/nigeria/oyo/iroko
  2. https://alchetron.com/Iroko,-Oyo-State