Ikouwem Udo (an haife shi a shekara ta 1999) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekarar 2018.

Ikouwem Udo
Rayuwa
Haihuwa Jahar Akwa Ibom, 11 Nuwamba, 1999 (25 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar ta Najeriya-
 
Muƙami ko ƙwarewa fullback (en) Fassara

Manazarta

gyara sashe