Ijitihadi

(an turo daga Ijtihad)

Ijtihadi hanya ce ta kaiwa ga yanke hukunci bisa dogaro da fassarar mutum game da shari'ar Musulunci . Kalmar tana da alaƙa da sanannen jihadi .

Wikidata.svgIjitihadi
legal term (en) Fassara
Bayanai
Bangare na Fiƙihu
Grand Ayatollahs Qom فتوکلاژ، آیت الله های ایران-قم 02.jpg