Iheanacho Obioma ɗan siyasar Najeriya ne kuma ɗan majalisar wakilai ta 4 mai wakiltar mazaɓar Ikwuano/Umuahia ta Arewa/Umuahia ta kudu a jihar Abia a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar People's Democratic Party tsakanin shekara ta 1999 zuwa 2003.[1]

Iheanacho Obioma
Ɗan Adam
Bayanai
Bangare na Majalisar Wakilai (Najeriya)
Jinsi namiji
Sana'a ɗan siyasa
Muƙamin da ya riƙe mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

Daga nan ya ci gaba da neman kujerar majalisar dattawan Najeriya domin wakiltar mazaɓar Abia ta tsakiya a ƙarƙashin jam’iyyar All Progressives Congress da gwamna mai ci a lokacin Theodore Orji.[2][3]

Duba kuma gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. "ABIA STATE: List of PDP aspirants for House of representatives". Emma Aziken. South East Nigeria. 5 December 2014. Archived from the original on 2015-07-05. Retrieved 2015-07-04.
  2. "Results Of APC Senatorial Elections". Naij.com. 3 January 2014. Retrieved 4 July 2015.
  3. "Obioma picks APC's Abia Central senate ticket". New Telegraph. 9 December 2014. Archived from the original on 6 July 2015. Retrieved 4 June 2015.