Grammar Iganmode makarantar sakandari ce a Ota, Jihar Ogun, Najeriya da aka kafata a 1960.[ana buƙatar hujja] shugaban makaranta shine Mista Olalekan Akinosi.

Iganmode Grammar School
Bayanai
Iri makaranta
Ƙasa Najeriya
Harshen amfani Turanci
Tarihi
Ƙirƙira 1960

Gasar ilimin Lissafi na Makarantar Sakandari ta Kasa ta Cowbell

gyara sashe

Makarantar Grammar ta Igamode ta yi daidai da abin da aka tsara na waƙar ta ta hanyar lashe gasar Cowbell makarantar gasar ilimin lissafi ta jama,a (NASSMAC) na yanayi uku a jere a 2011, 2012 da 2013. Kodayake, makarantar gwamnati, ɗaliban Makarantar Grammar Iganmode, waɗanda ake kira IGS ta ɗalibanta sun kare lambar yabo ta lissafin Promasidor NASSMAC ta baya-baya don haka suna tattara yabo ga makarantar.

Babbar kyauta

gyara sashe

A karon farko a tarihin gasar Cowbell National Mathematics a Makarantun Jama'a na Najeriya, ɗaliban Iganmode Grammar School (SNR) Ota sun sami babbar kyauta mafi girma na shekaru uku a jere, 2011, 2012 da 2013


Manazarta

gyara sashe