Share, Kwara
Share (Saare) tsohuwar gari ce ta Yarbawa da ke yankin Ifelodun na Jihar Kwara, Najeriya. Share itace hedikwatar yankin karamar hukumar Ifelodun. Tana da nisan kimanin kilomita 64 daga Ilorin babban birnin jihar Kwara. [1] Mutanen Share suna cikin Igbomina daga kabilar Yoruba.
Share, Kwara | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Kwara | |||
Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Ifelodun | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Wuraren bude Idanu a Birnin Share
- Spribg goddess da ake kira Rafin Soose Odò Soose
- Tsaunin Agbonna da ake kira Òkè Àgbonnà
- kogon Stillborn da ake kira Kòtò-Àbíkú
- Icen ban mamaki da ake kira Igi-Aìmò
Shahararrun cibiyoyin ilimi a cikin Birnin Share
Shahararrun mutane
gyara sashe- Abdulfatah Ahmed Gwamnan Jihar Kwara)
- Balogun na Share Alhaji AbdulAzeez Ismail Balogun . Wakilin Karamar Hukumar Ifelodun na farko na Ayyuka, Ƙasa da Gidaje. Ya kasance Ifelodun LGA, Shugaban Jam'iyyar Kasa ta Najeriya da Shugaban Kwara Sate Rural Electrification Board daga 1979 - 1983. An haife shi a ranar 12 ga Oktoba, 1924. Ya mutu a ranar 6 ga Yuni, 2009.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Ifelodun Local Government Area". Kwara State Government. Archived from the original on 6 May 2014. Retrieved 8 September 2014.