Idrissa Laouali, (an haife shi a watan Satumba 11 shekara ta alif 1979 a ƙasar Nijar ) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Nijar . [1] Laƙabin sa shine Pele.

Idrissa Laouali
Rayuwa
Haihuwa Maradi, 9 Nuwamba, 1979 (45 shekaru)
ƙasa Nijar
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Niger men's national football team (en) Fassara2002-
AS GNN (en) Fassara2002-2004
Sahel Sporting Club2004-2005
Rail Club du Kadiogo (en) Fassara2005-2007
ASFA Yennenga (en) Fassara2007-2011
AS FAN Niamey (en) Fassara2011-2013
AS Mangasport (en) Fassara2013-2014
Sahel Sporting Club2014-2015
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 185 cm

A baya ya buga wasa a kulob din Rail Club du Kadiogo na Burkinabe da AS-FNIS daga Nijar

. Ya buga wasa tare da AS-FNIS akan Gasar ƙungiyoyi na Afirka 2003.

Ayyukan ƙasa da ƙasa

gyara sashe

Idrissa memba ne kuma kyaftin na kungiyar kwallon kafa ta Niger .

Manazarta

gyara sashe
  1. Idrissa Laouali at National-Football-Teams.com