Idogo
Idogo (wanda kuma aka fi sani da Idawgo) Gari ne, a yammacin Najeriya, kusa da kan iyaka da Benin.
Idogo | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Sufuri
gyara sasheIdogo ya kasance ne ta tashar reshe a layin dogo na kasa. Wani kogi na kusa (Iyewa) kuma yana ba da jigilar kayayyaki zuwa wasu sassa na yammacin Afirka, ipaja, olokuta, odon, ciki har da Cotonou.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.