Ibrahim Sory Touré (an haife shi 15 ga watan Satumbar 1970 – ya rasu 21 ga watan Oktobar 1996), ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Mali . Ya buga wa kungiyar kwallon kafa ta Mali wasanni uku a shekara ta 1994.[1] An kuma sanya sunan shi a cikin 'yan wasan Mali a gasar cin kofin nahiyar Afirka a shekarar 1994 .[2]

Ibrahim Sorry Touré
Rayuwa
Haihuwa 15 Satumba 1970
ƙasa Mali
Mutuwa Bamako, 21 Oktoba 1996
Ƴan uwa
Mahaifi Idrissa Touré
Ahali Bassala Touré (en) Fassara da Almamy Touré
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. "Ibrahim Sory Touré". National Football Teams. Retrieved 5 May 2021.
  2. "African Nations Cup 1994 - Final Tournament Details". RSSSF. Retrieved 5 May 2021.