Ibrahim Musa Gusau
Ibrahim Musa Gusau (an haife shi a ranar 1 ga watan Maris shekarar 1964),[1] manajan wasanni ne na Najeriya, wanda ya taɓa zama shugaban hukumar ƙwallon ƙafa ta Najeriya (NFF) tun daga shekarar 2022. Tsohon shugaban hukumar wasannin guje-guje da tsalle-tsalle ta Najeriya (AFN), [2] tsohon shugaban hukumar ƙwallon ƙafar Zamfara ne, kuma mamba ne na hukumar ƙwallon ƙafa ta Afrika (CAF), kuma mamba a kwamitin shirya matasan CAF .
Ibrahim Musa Gusau | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1 ga Maris, 1964 (60 shekaru) |
Sana'a |
Zaɓen babban taron hukumar ƙwallon ƙafa ta Najeriya karo na 78 ya zaɓe shi a matsayin shugaban hukumar na 40 kuma wanda ya gaji Amaju Pinnick .[3][4][5][6]
Aiki
gyara sasheGusau ya taba rike mukamin shugaban kungiyar ƙwallon ƙafa ta jihar Zamfara kuma ya taba zama mamba a kwamitin shirya gasar cin kofin nahiyar Afrika ta CAF .
A ranar 30 ga watan Satumba, shekarar 2022, an zaɓi Gusau a matsayin shugaban hukumar kwallon kafa ta Najeriya yayin babban taron shekara-shekara na NFF karo na 78 da aka gudanar a garin Benin, jihar Edo .[6][7][8]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "The East Asian Football Federation/Asian Football Confederation", Routledge Handbook of Football Studies, New York : Routledge, 2016. | Series: Routledge: Routledge, pp. 428–438, 2016-10-04, doi:10.4324/9780203066430-45, ISBN 978-0-203-06643-0, retrieved 2022-10-06CS1 maint: location (link)
- ↑ "Why I want to govern Zamfara, by Gusau". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2022-04-06. Archived from the original on 2022-10-06. Retrieved 2022-10-06.
- ↑ "Ibrahim Gusau is new NFF President". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2022-10-01. Archived from the original on 2022-10-06. Retrieved 2022-10-06.
- ↑ "BREAKING: Gusau elected new NFF President The Nation Newspaper" (in Turanci). 2022-09-30. Retrieved 2022-10-06.
- ↑ efosataiwo@vanguardngr.com (2022-10-01). "10 things to know about new NFF president, Ibrahim Gusau". Vanguard News (in Turanci). Retrieved 2022-10-02.
- ↑ 6.0 6.1 "Ibrahim Gusau elected new NFF president" (in Turanci). 2022-09-30. Retrieved 2022-10-02.
- ↑ "Ibrahim Gusau: M eet di new NFF president wey take over from Amaju Pinnick". BBC News Pidgin. 2022-09-30. Retrieved 2022-10-02.
- ↑ Jide, Olusola Jide (2022-09-30). "Ibrahim Gusau elected NFF President". Daily Trust (in Turanci). Retrieved 2022-10-02.