Taqī ad-Dīn Ahmad dan Taymiyyah (larabci: تقي الدين أحمد ابن تيمية, ya rayu daga watan Janairu 22, shekarar 1263 zuwa watan Satumba 26, shekarar 1328), an san shi da suna Dan Taymiyyah ya kasance Wanda ke da cece-kuce[1][2] medieval Mabiyin Sunnah theologian, jurisconsult, logician, kuma mujaddadi. Mabiyi daga mazhabar Hanbaliya na jurisprudence da Imam Ahmad ibn Hanbal yasamar, Ibn Taymiyyah kuma ya kasance daga cikin masu bin Qadiriyya Sufi order wanda mystic kuma saint Abdul-Qadir Gilani yakafa.[3][4][5][6] mabanbanci a wurin da'awa, irin fahimtar Ibn Taymiyyah akan abubuwa da suke sabbin a musulunci ya sa bai samu karbuwa ba sosai atsakanin Ahlus-Sunnah da Malamann lokacinsa, kamar girmama waliyai da ziyarar makabarta, wanda hakan yasa aka kulle shi a kurkuku a lokuta daban-daban.[7] Ibn Taymiyyah ya zama daya daga cikin marubuta mafi mahimmanci a cikin musulunci na zamani da kuma karni masu zuwa, [7] inda wasu ma'anarsa na Alkur'ani da Sunnah da kuma tunkude wasu al'adu na gargajiya suka kasance ababen lura da kuma bi ga wahabiyawa,salafawa da kuma masu jihadi suka kasance a cikinsu. [8] [9] [10]lallai ne dangane da wasu harka na karantarwa an samu samuwar Muhammad dan Abdul wahab, wannan wanda ya samar da bin mazhabin Ahmad dan hambali akan aikata mazhaban da kuma dabbbakata a kasar saudiyya wanda aka fi sani da wahabiyawa, kuma daga bisani malamin wahabiya. [11] har wa yau rikirkitattun fatawowin ibn taimiyyah sun bayar da daman yin jihadi ga wasu musalmai masu kiran kansu da alqa`ida da kuma wasu kungiyoyin jihadi [12] [13]

Ibn Taymiyyah
Rayuwa
Haihuwa Harran (en) Fassara, 1263
ƙasa Mamluk Sultanate (en) Fassara
Mazauni Harran (en) Fassara
Damascus
Cairo Citadel (en) Fassara
Mutuwa Damascus, 1328
Makwanci Sufism cemetery (en) Fassara
Ƴan uwa
Mahaifi Shihab ad-Din ibn Taymiyyah
Mahaifiya Sitt al-Na`am bint Abd al-Rahman al-Harraniya
Abokiyar zama Not married
Ƴan uwa
Karatu
Harsuna Larabci
Ɗalibai
Sana'a
Sana'a Islamic jurist (en) Fassara da maiwaƙe
Wurin aiki Damascus da Kairo
Muhimman ayyuka A Great Compilation of Fatwa (en) Fassara
Minhaj as-Sunnah an-Nabawiyyah (en) Fassara
Al-Aqidah Al-Waasitiyyah (en) Fassara
Aikin soja
Ya faɗaci Battle of Marj al-Saffar (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci

cikakken sunan Ibn Taymiyyah shi ne Taqī ad-Dīn Abu 'l-'Abbās Ahmad bn Abd al-Halīm ibn' Abd al-Salām bn'Abd Al-Khudr ibn Muhammad bn Al-Khidr ibn 'Ali ibn'Abd Allāh ibn Taymiyyah al -Ḥarrānī ( Larabci بن عبد السلام بن عبد الله بن الخضر بن محمد بن الخضر بن على بن عبد الله ابن تيمية الحراني ).

Ma'anar sunan Ibn Taymiyyah abu ne wanda ba`a saba gani ba, kan cewa an samo shi ne daga wata mace daga cikin danginshi,wanda ba`a karbar sunan ga namiji a cikin dangin, hakan ya kansance al`ada ce wacce a lokacin kuma har wayau ma hakane. taimiyyah sunan macece,ta kasance shahararriya akan karantarwa da kuma tausayi,shi ne dalilin da yasa sunanta ya dinga bin mazan zurriyyanta .

Ibn Taymiyyah ya yi rayuwa mai sauƙi, mafi yawancin rayuwarsa ya sadaukar da ita ne akan koyon karatu,rubuce-rubuce da kuma karantarwa. Bai taba yin aure ba kuma haka ma baida majibinciya mace a cikin mafi yawan rayuwar shi [14] [15] Al-Matroudi ya ce wannan shi ne dalilin da ya sa ya sami damar shiga cikin harkokin siyasarsa na lokaci amman ba tare da yin wani matsayi na matsayin hukuma ba koda ko alkaline. [16]akan yunkurinsa a addinance an hukunta shi da kuma mayar da shi zuwa gidan kaso har sau shida a lokuta mabanbanta. An ba shi damar zama hukuma a wani matsayi amman yaki karba. [16] [15] [17] Rayuwarsa na zama malamin addini ne da kuma wayar da kai a siyasance. [15] [18] Wasu kafofin sun ce ya shafe shekara goma sha biyu a kurkuku. [16] tsare shi da akayi a gidan kaso ya faru ne akan wasu al`amura dangane da akidarshi da kuma ra`ayinsa dangane da al`amuran da yashafi mazhaban fikhu. [14] Dangane da Yahya Michot kuma ya ce, "ainihin dalilai sun kasance mafi mahimmanci". Michot ya ba da dalilai biyar akan dalilin da aka sa Ibn Taymiyyah a kurkuku, suna kasancewa: ba su yarda da "koyarwar da kuma ayyukan da ke tsakanin manyan addinai da Sufi ba, da mummunar hali, da kishi da abokansa, da hadari ga tsarin jama'a saboda wannan shahararrun ra'ayoyin siyasa. " [18] Baber Johansen, farfesa a makarantar allahntaka ta Harvard ya ce dalilan da suka shafi Ibn Taymiyyah sun kasance "saboda sakamakonsa na rikici tare da Musulmai masu tunani, malamai, da masu ilimin tauhidi, waɗanda suka iya rinjayi 'yan siyasar da ake bukata don rage Ibn Taymiyyah ta hanyar aiwatar da ayyukan ta hanyar siyasa da kuma tsare. " [19]

Mu`amalar Ibn Taymiyyah, a matsayin masanin addini,da yake da basira na a fannin shari'a, wanda ya yi watsi da dokar shari'ar, ba a ko yaushe ba. [18] Ya fito ne daga shiru don buɗe tawaye. [18] A lokutan da ya bada wannan ra'ayi da kuma manufofin hukumomi, an karbe shi hannu bibbiyu. amma lokacin da Ibn Taymiyyah ya ci gaba da fuskantar matsin lamba, an yi masa kallon "rashin kulawa" kuma a lokuta da yawa ya rayu ne a kurkuku. [20] Halin Ibn Taymiyyah ga shugabanninsa, ya dogara ne akan ayyukan sahabbansa da yanda suka rayu (sahaba) lokacin da suka yi wa Annabi Muhammadu alkawari da haka; "Ku yi biyayya cikin biyayya ga Allah, koda kuwa wanda ya ba da umarni ba daidai ba ne, ku guje wa jayayya da ikon waɗanda suke yin hakan, kuma suyi magana da gaskiya, ko kuma su dauki matakan ba tare da tsoro ba game da Allah, dangane da zargin daga koma waye. " [18]

Manazarta

gyara sashe
  1. dan Taymiyya a lokacinsa yana yada addinin musulunci gami da aqida har ya kasance wani lokaci an kulle shi a magarkama, dan Taymiyya ya kasance mutum ne me ruko da addini da aqida me kyau dan Taymiyya kwararre ne akan shari'ah, Oxford University Press, Pakistan. "Archived copy". Archived from the original on 2015-10-11. Retrieved 2016-12-11. Unknown parameter |deadurl= ignored (|url-status= suggested) (help)CS1 maint: archived copy as title (link)
  2. Ibn Taymiyyah, Taqi al-Din Ahmad, The Oxford Dictionary of Islam. http://www.oxfordreference.com/view/10.1093/acref/9780195125580.001.0001/acref-9780195125580-e-959?rskey=2XYR29&result=959
  3. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named Makdisi, 1973 pp 118-28
  4. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named Arch91
  5. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named Rapoport 334
  6. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named Halverson 2010 48–49
  7. 7.0 7.1 Laoust, H., "Ibn Taymiyya", in: Encyclopaedia of Islam, Second Edition, Edited by: P. Bearman, Th. Bianquis, C.E. Bosworth, E. van Donzel, W.P. Heinrichs. Consulted online on 13 December 2016 <https://dx.doi.org/10.1163/1573-3912_islam_SIM_3388>
  8. Kepel, Gilles, The Prophet and the Pharaoh, (2003), p.194
  9. Kepel, Gilles (2003). Jihad: The Trail of Political Islam. ISBN 9781845112578.
  10. Empty citation (help)
  11. Empty citation (help)
  12. Springer, Devin (2009-01-06). Islamic Radicalism and Global Jihad. Georgetown University Press. p. 29. ISBN 978-1589015784. Retrieved 3 December 2016.
  13. Bassouni, Cherif (2013-10-21). The Shari'a and Islamic Criminal Justice in Time of War and Peace. Cambridge University Press. p. 200. ISBN 9781107471153. Retrieved 4 December 2016.
  14. 14.0 14.1 Empty citation (help)
  15. 15.0 15.1 15.2 Esposito, John L. (2003). Unholy War: Terror in the Name of Islam. Oxford University Press. p. 45. ISBN 978-0-19-516886-0.
  16. 16.0 16.1 16.2 Empty citation (help)
  17. An-Na`im, Abdullahi Ahmed (2010). Islam and the Secular State: Negotiating the Future of Shari'a. Harvard University Press. p. 76. ISBN 978-0-674-03456-3.
  18. 18.0 18.1 18.2 18.3 18.4 Michot, Yahya (2012). The Princeton Encyclopedia of Islamic Political Thought. Princeton University Press. pp. 238–241. ISBN 978-0-691-13484-0.
  19. Bearman, Peri (2007). The Law Applied: Contextualizing the Islamic Shari'a. I.B.Tauris. pp. 263–264. ISBN 978-1-84511-736-8.
  20. Hillenbrand, Carole (1999). The Crusades: Islamic Perspectives. Edinburgh University Press. p. 242. ISBN 978-0-7486-0630-6.