Ian Stewart Hudghton (an haifeshi ranar 19 ga watan Satumba 1951). ɗan siyasan Scotland ne a ƙarƙashin jam'iyyar National Party (SNP) ɗan siyasa wanda shine Shugaban SNP daga 2005 zuwa 2020. Ya kasance ɗan Majalisar Turai (MEP) na Arewa maso Gabashin Scotland (1998-1999) kuma mazabar magajinsa; Scotland daga 1999 zuwa 2019.

Ian Hudghton
Member of the European Parliament (en) Fassara

1 ga Yuli, 2014 -
District: Scotland (en) Fassara
Election: 2014 European Parliament election (en) Fassara
Member of the European Parliament (en) Fassara

14 ga Yuli, 2009 - 30 ga Yuni, 2014
District: Scotland (en) Fassara
Election: 2009 European Parliament election (en) Fassara
Member of the European Parliament (en) Fassara

20 ga Yuli, 2004 - 13 ga Yuli, 2009
District: Scotland (en) Fassara
Election: 2004 European Parliament election (en) Fassara
Member of the European Parliament (en) Fassara

10 ga Yuni, 1999 - 19 ga Yuli, 2004
District: Scotland (en) Fassara
Election: 1999 European Parliament election (en) Fassara
Member of the European Parliament (en) Fassara

26 Nuwamba, 1998 - 10 ga Yuni, 1999
Allan Macartney (en) Fassara
District: North East Scotland (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Forfar (en) Fassara, 19 Satumba 1951 (73 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Harshen uwa Turanci
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Kamsila
Wurin aiki Strasbourg da City of Brussels (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa Scottish National Party (en) Fassara

Hudghton ya shiga SNP a 1967. Ya kasance Kansilan Gundumomi na yankuna da kuma zababben shugaba na farko a Majalisar Angus bayan kafuwarta a 1995/6. Ya sami ɗan nasara a matsayin wakilin zaɓe na John Swinney da Allan Macartney.

Ɗan majalissa

gyara sashe

An fara zabanshi a matsayin ɗan Majalisar Tarayyar Turai a 1998, lokacin da ya lashe kujerarsa a zaben fidda gwani na Majalisar Tarayyar Turai, bayan mutuwar ɗan majalisa mai ci Allan Macartney na jam'iyyar SNP.

Bayan zabukan Turai na 2004, Hudgton ya zamo memba kuma mataimakin shugaban kungiyar Tarayyar Turai Free Alliance Group a gidan majalisa, wanda aka fi sani ta hanyar hadin gwiwa Green-Turai Free Alliance Group .

Ya kasance memba na Kasuwar Kifi, Kasuwar Gari da Kariyar Kayan abinci, da kuma kwamitocin sufuri da yawon bude ido.

Lambar yabo

gyara sashe

A watan Satumban 2005 an zaɓi Hdghton a matsayin Shugaban SNP, bayan murabus na Winnie Ewing. Ya sami lambar yabo ta Lifetime Achievement a bikin SNP Annual Awards a watan Nuwamba 2018.

Ya sauka daga matsayin dan majalisa a zaben 2019.

Duba kuma

gyara sashe
  • Alyn Smith (SNP) MEP

Manazarta

gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe
Party political offices
Magabata
{{{before}}}
{{{title}}} Magaji
{{{after}}}

Samfuri:SNP MEPs