Hukumar Kwallon kafar Nijar The Nigerien Football Federation (Faransanci: Fédération Nigerienne de Football) FENIFOOT a takaice, itace babbar hukumar kwallon kafa ta kasar Nijar wadda ke tafiyar da Kungiyar Kwallon kafar Nijar. Hakanan itace mai kuda da dukkan harkokin Kwallon kafa a Nijar tare da shirya gasar lig-lig ta kasar.

Hukumar Kwallon kafar Nijar
Bayanai
Iri association football federation (en) Fassara da sports governing body (en) Fassara
Ƙasa Nijar
Aiki
Mamba na FIFA, Confederation of African Football (en) Fassara da Kungiyar Kwallon Kafa ta Yammacin Afirka
Mulki
Hedkwata Niamey
Mamallaki Kungiyar Kwallon Kafa ta Yammacin Afirka da Confederation of African Football (en) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira 1962
fenifoot.net
Yan kungiyar kwallon kafar Nijar a yayin karawa da na Morocco ranar 9 Fabrairu, 2011

Tarihi gyara sashe

An kirkiri FENIFOOT a 1961, kuma tayi rijista da hukumar kwallon kafa ta duniya a 1964 da kukumar kwallon kafar Afrika a 1965.

Manazarta gyara sashe