Hugh McMahon (ɗan siyasa)
Hugh McMahon (an haife shi ranar 17 ga watan Yunin 1938). tsohon ɗan siyasan Scotland ne, wanda ya riƙe muƙami a Majalisar Tarayyar Turai.
Hugh McMahon (ɗan siyasa) | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
19 ga Yuli, 1994 - 19 ga Yuli, 1999 District: Strathclyde West (en) Election: 1994 European Parliament election (en)
25 ga Yuli, 1989 - 18 ga Yuli, 1994 District: Strathclyde West (en) Election: 1989 European Parliament election (en)
24 ga Yuli, 1984 - 24 ga Yuli, 1989 District: Strathclyde West (en) Election: 1984 European Parliament election (en) | |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | Saltcoats (en) , 17 ga Yuni, 1938 (86 shekaru) | ||||||
ƙasa | Birtaniya | ||||||
Harshen uwa | Turanci | ||||||
Karatu | |||||||
Makaranta | University of Glasgow (en) | ||||||
Harsuna | Turanci | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||
Wurin aiki | Strasbourg da City of Brussels (en) | ||||||
Imani | |||||||
Jam'iyar siyasa | Labour Party (en) |
Farkon rayuwa da karatu
gyara sasheAn haifi McMahon ranar 17 ga watan Yuni, a shekarar 1983.
McMahon ya yi karatu a Kwalejin Jordanhill sannan kuma a Jami'ar Glasgow.
Aiki da siyasa
gyara sasheYa zama babban malami, kuma ya zama cikakke dan Jam'iyyar Labour, ya jagoranci Socialist Education Association of Scotland daga 1978 zuwa 1982, da Scottish Fabian Society daga 1979 zuwa 1984. Ya kuma yi aiki a fannin zartarwa na Jam'iyyar Labour ta Scotland daga 1980 zuwa 1983.[1]
Zaɓe
gyara sasheA zaben Majalisar Turai na 1984, an zaɓi McMahon a mazabar Strathclyde West. Aikin sa ya kare a matsayin dan majalisa a lokacin da aka sake shirya mazabun Turak a 1999.[1]
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 BBC-Vacher's Biographical Guide 1996. London: BBC Political Research Unit and Vacher's Publications. 1996. pp. 6–24. ISBN 0951520857.