Hind Osama Al-Khoudary (Arabic) 'yar jaridar Palasdinawa ce da ke zaune a Yankin Gaza . [1] Tana bayar da rahoto ga Al Jazeera English tun daga ranar bakwai ga Oktoba, shekara ta dubu biyu da ashirin da uku.

Hind Khoudary
Rayuwa
Haihuwa Gaza City (en) Fassara, 1995 (28/29 shekaru)
ƙasa State of Palestine
Karatu
Makaranta American International School in Gaza (en) Fassara
Harsuna Turanci
Larabci
Sana'a
Sana'a ɗan jarida da marubuci

Rayuwar ta farko

gyara sashe

An haifi Khoudary ga Usama da Marwa el-Khoudary . [2] Tana da 'yan'uwa maza takwas.[2] Tana da alaƙa da ɗan kasuwa Jawdat N. Khoudary, wanda ke da gidan kayan gargajiya na Al Mat'haf. Ta kammala karatu daga Makarantar Kasa da Kasa ta Amurka a Gaza a shekarar dubu biyu da takwas.

Khoudary has written for Middle East Eye,[3] Anadolu Agency,[4] and +972 Magazine[5] and worked for RT. Her posts on Twitter and Instagram have been cited by The New York Times, NPR,[6] and Utusan Malaysia.[7]

Manazarta

gyara sashe
  1. Abbruzzese, Jason; Ingram, David; Salam, Yasmine (3 November 2023). "On Instagram, Palestinian journalists and digital creators documenting Gaza strikes see surge in followers". NBC News (in Turanci). Retrieved 7 November 2023.
  2. 2.0 2.1 Khoudary, Hind. "Gaza Airport: The legacy of a Palestinian dream". Al Jazeera (in Turanci). Retrieved 7 November 2023.
  3. "Hind Khoudary". Middle East Eye (in Turanci). Retrieved 7 November 2023.
  4. Al-Hlou, Yousur (19 November 2023). "The War in Gaza Is Also Unfolding on Instagram". New York Times.
  5. Khoudary, Hind (6 June 2019). "'To sing is not a right in the Gaza Strip'". +972 Magazine (in Turanci). Retrieved 7 November 2023.
  6. Fadel, Leila; Rezvani, Arezou; Majd, Al-Waheidi; Kravinsky, Nina (30 October 2023). "Gaza was in a near total blackout as Israel expanded its ground and air campaign". NPR.
  7. "Gaza terkini: Tentera Israel sasar panel solar yang menjadi satu-satunya sumber elektrik di Gaza". Utusan Malaysia (in Harshen Malai). 4 November 2023. Retrieved 7 November 2023.