Hermien Dommisse
Hermien Dommisse (An haifeta ranar 27 ga watan Oktoba 1915 – 24 Maris 2010) ƴar wasan kwaikwayo ce ta Afrika ta Kudu.
Hermien Dommisse | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Ermelo (en) , 27 Oktoba 1915 |
ƙasa | Afirka ta kudu |
Mutuwa | Edenvale (en) da Afirka ta kudu, 24 ga Maris, 2010 |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, marubuci, ɗan wasan kwaikwayo da dan wasan kwaikwayon talabijin |
Kyaututtuka |
gani
|
IMDb | nm1241197 |
Rayuwa
gyara sasheAn haifi Dommise a shekara ta 1915. Ta yi fina-finai da dama a Afirka ta Kudu ciki har da Die Kandidaat da Jannie totsiens. An san ta da fito shirin"Egoli: Place of Gold" na South African TV soap. Dommisse ta mutu a Afirka ta Kudu a gidan da take jinya.[1] Ta sami lambar yabo ta Fleur du Cap Theater Lifetime Award a cikin 1999.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Veteran Egoli actress Hermien Dommisse dies 25 March 2010, retrieved August 2014