Frank Rajah Arase An haifi Arase a garin Benin, Edo, Najeriya. Ya tashi a Legas inda ya fara harkar fim, Daraktan fina-finan Najeriya ne. Arase dan asalin jihar Edo ne a Najeriya.An zabe shi don Mafi Darakta a Kyautar Kwalejin Fina-Finan Afirka ta 4.

Frank Rajah Arase
Rayuwa
Haihuwa Kazaure
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a darakta da marubin wasannin kwaykwayo
IMDb nm2606732