Hassanat Taiwo Akinwande, Sunan wasan kwaikwayo Wunmi, sananniya ce[1] fim da talabijan Nijeriya . Yar kabilar Yarbawa ce .

Hassanat Akinwande
Rayuwa
Cikakken suna Hassanat Akinwande
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Jarumi

Sana'ar fim gyara sashe

Aikinta ya fara ne a cikin 1980s tare da fitowa a fim din sabulu Feyi Kogbon . [1] Ta yi jagoranci a cikin bidiyo sama da 50.

An kama ta gyara sashe

A shekarar 2006 aka kama ta da hodar iblis. Tallace-tallacen da ke tattare da kamun nata ya bunkasa shaharar bidiyonta. [1]

Manazarta gyara sashe

  1. 1.0 1.1 1.2 Drug disgrace for Nollywood star[permanent dead link] Senan Murray, BBC News website, 29 Nov 06; accessed 15 September 2007