Hassan Shehata ( Larabci: حسن شحاتة‎  ; An haife shi a ranar 19 ga watan Yunin 1947), tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Masar. Kafin ritaya ya taka leda a matsayin mai tsaron gaba . Daga nan ya zama manajan ƙwallon ƙafa, wanda a yanzu ya yi ritaya. Shehata ya jagoranci ƙasar Masar ta lashe kofuna 3, duka a gasar cin kofin Afrika: 2006, 2008 da 2010. Shi ne koci na farko da ya taɓa lashe kofunan gasar cin kofin Afrika sau uku a jere. Shehata yana daya daga cikin kociyan guda biyu kacal da suka lashe gasar cin kofin Afrika sau 3, tare da Charles Gyamfi na Ghana.[1][2][3]

Hassan Shehata
Rayuwa
Cikakken suna حسن حسن شحاتة
Haihuwa Kafr el-Dawwar (en) Fassara, 19 ga Yuni, 1949 (74 shekaru)
ƙasa Misra
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football coach (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Zamalek SC (en) Fassara1967-196811
Kazma Sporting Club (en) Fassara1968-1971
Zamalek SC (en) Fassara1971-198377
  Egypt national football team (en) Fassara1972-19805214
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Hassan Shehata

Ƙididdigar sana'ar kulob gyara sashe

Club Season League Cup Other Continental Total
Division Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals
Kazma SC 1967–68 Kuwaiti Division One 5 1 6
1968–69 14 2 16
1969–70 Kuwaiti Premier League 7 0 10[lower-alpha 1] 17
1970–71 9 2 6[lower-alpha 2] 17
1971–72 7 1 5[lower-alpha 3] 13
1972–73 6 0 8[lower-alpha 4] 14
total 49 6 29 84
Al-Arabi (loan) 1970–71 Kuwait Premier League 0 0 0 0 3[lower-alpha 5] 3
Zamalek SC 1974–75 Egyptian Premier League 6 4 9[lower-alpha 6] 19
1975–76 13 1 3[lower-alpha 7] 16
1976–77 17 1 17
1977–78 7 1 1[lower-alpha 8] 17
1978–79 4 0 2[lower-alpha 9] 13
1979–80 14 0 14
1980–81 9 0 14
1981–82 5 1 14
1982–83 2 2 13
total 77 10 9 6 102
Carrer total 126 16 38 9 189

Manazarta gyara sashe

  1. "Marco Tardelli is Egypt's New Manager". Egyptian Players. Archived from the original on 2010-12-17.
  2. "Tardelli Thanks Fans for Standing by Pharaohs". Egyptian Players. Archived from the original on 2010-12-17.
  3. Obayiuwana, Osasu (2004-03-26). "Egypt's new coach Marco Tardelli has acknowledged the difficulty of leading the Pharaohs to the 2006 World Cup". BBC Sport.