Hassan Jonga ya kasance zaɓaɓɓen ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazaɓar Nangere/Potiskum na jihar Yobe a Najeriya. [1] [2] Ya fara aiki a watan Mayun shekara ta 1999 a majalisar wakilai ta 4. Fatima Talba ta gaje shi. Ya kasance memba a jam'iyyar All Nigeria Peoples Party (ANPP). [3] [4]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2024-11-04.
  2. "Yobe 2015: shutting out PDP again? - Daily Trust". dailytrust.com (in Turanci). 2014-12-10. Retrieved 2024-11-04.
  3. Nigeria, Aziza (2022-05-20). "Yobe State Senatorial Zones History with Their Representatives". Aziza Goodnews (in Turanci). Retrieved 2024-11-04.
  4. "PDP leaders in Yobe decamp to ANPP ahead of 'APC' convention". premiumtimesng.com. Retrieved 2024-11-04.