Haruna Mshelia
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 -
District: Askira-Uba/Hawul
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Haruna Mshelia Kwararren likita ne Najeriya kuma ɗan siyasa mai wakiltar mazabar Hawul/Askira Uba na jihar Borno, Najeriya. [1] [2]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Borno Rep Member, Mshelia hail FG for ongoing reconstruction of 127km Biu- Shaffa- Garkida- Gombi Road". 13 February 2022.
  2. "National Assembly | Federal Republic of Nigeria". nass.gov.ng. Retrieved 2022-08-19.