Shiki, ko kuma Gubi, daya ne daga cikin harsunan Bantu a Najeriya, da ake magana dasu a jihar Bauchi.