Loo, ko Shuŋọ, harshen Adamawa ne na Najeriya. Yana ɗaya daga cikin harsuna sama da 500 da ake magana da su a ƙasar . Tun daga 1992, kimanin adadin masu magana da Loo ya kai 8,000. [1] Waɗancan masu magana suna zaune a sassan jihar Gombe da kuma jihar da ke maƙwabtaka da kudu: Jihar Taraba . [1]

Manazarta gyara sashe

  1. 1.0 1.1 Blench, Roger. An Atlas of Nigerian Languages Archived 2019-12-11 at the Wayback Machine, pp. xii and 58 (Third Edition, 2012).