Harshen Ifè
Ifè (ko Ifɛ) yare ne na Nijar-Congo wanda mutane kimanin 180,000 ke magana DA shi a Togo, Benin da kumaGhana. An kuma san shi da Ana, Ana-Ifé, Anago, Baate da Ede Ife . Yana da kamanceceniya na kashi 87%-91% tare da Ede Nago .
Harshen Ifè | |
---|---|
| |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
ife |
Glottolog |
ifee1241 [1] |
An fara samar da rubuce-rubucen daban a cikin harshen a cikin shekarun 1980, wanda kuma Kwamitin Provisoire de Langue Ifɛ̀ da SIL suka buga. [2] samar da ƙamus na Ifè-Faransa (Oŋù-afɔ ŋa nfɛ̀ òŋu òkpi-ŋà ŋa nfãrãsé), wanda Mary Gardner da Elizabeth Graveling suka shirya, a cikin shekara ta 2000.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Ifè". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
- ↑ Gardner, Mary and Elizabeth Graveling, editors. 2000. Oŋù-afɔ ŋa nfɛ̀ òŋu òkpi-ŋà ŋa nfãrãsé (Dictionnaire Ifè - Français). Atakpamé, Togo: SIL Projet Ifè. 126 p.