Hamka Hamzah (an haife shi a ranan 29 ga watan Janairu shekarar alif 1984) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Indonesiya wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya kuma a yanzu a matsayin manaja a RNS Nusantara . A baya, ya taba buga wasan gaba. Hamka kuma yana da bayyanar daya a matsayin mai tsaron gida a Persik Kediri .

Hamka Hamzah
Rayuwa
Haihuwa Makassar, 29 ga Janairu, 1984 (40 shekaru)
ƙasa Indonesiya
Karatu
Harsuna Indonesian (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Persebaya Surabaya (en) Fassara-
PSM Makassar (en) Fassara2001-2002120
  Indonesia national under-21 football team (en) Fassara2002-200280
Persebaya Surabaya (en) Fassara2002-2003201
Persik Kediri (en) Fassara2003-2005502
  Indonesia men's national football team (en) Fassara2004-2015320
Persija Jakarta (en) Fassara2005-2008625
Persik Kediri (en) Fassara2008-2009323
Bali United F.C. (en) Fassara2009-2010305
Persipura Jayapura (en) Fassara2010-2011231
Mitra Kukar F.C. (en) Fassara2011-2014565
Borneo F.C. Samarinda (en) Fassara2014-
Selangor F.C. U-23 (en) Fassara2014-2014205
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Girmamawa

gyara sashe

Persebaya Surabaya

  • La Liga Indonesia First Division : 2003

Persipura Jayapura

  • Indonesiya Super League : 2010–11

Sriwijaya

  • Kofin Gwamnan Kalimantan Gabas : 2018

Arema

  • Kofin Shugaban Indonesia : 2019

RNS Cilegon

  • La Liga 2 : 2021

Tawagar kasa

gyara sashe

Indonesia U-21

  • Kofin Hassanal Bolkiah : 2002

Indonesia

  • Gasar AFF ta zo ta biyu: 2004, 2010

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe

Samfuri:Indonesia squad 2004 AFC Asian Cup