Makassar birni ne, a tsibirin Sulawesi, a yankin Sulawesi, a kasar Indonesiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, jimilar mutane 1,769,920. An gina birnin Makassar a shekara ta 1607.

Makassar


Kirari «Sekali Layar Terkembang Pantang Biduk Surut ke Pantai»
Wuri
Map
 5°07′59″S 119°24′49″E / 5.1331°S 119.4136°E / -5.1331; 119.4136
Ƴantacciyar ƙasaIndonesiya
Province of Indonesia (en) FassaraSouth Sulawesi (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 1,338,663 (2010)
• Yawan mutane 7,615.99 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 175.77 km²
Altitude (en) Fassara 15 m-20 m
Sun raba iyaka da
Maros (en) Fassara
Gowa (en) Fassara
Takalar (en) Fassara
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 9 Nuwamba, 1607
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+08:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 0411
Wasu abun

Yanar gizo makassarkota.go.id
Makassar.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe