Hamidou Djibo
Hamidou Djibo (an haife shi a ranar 8 ga Maris, na shekarar 1985 a Nijar ) dan wasan kwallon kafa ne na Nijar . A yanzu haka yana taka leda a ƙungiyar AS GNN a gasar Firimiyar Niger .
Hamidou Djibo | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Niamey, 8 ga Maris, 1985 (39 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Nijar | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Djibo ya kasance memba na ƙungiyar kwallon kafa ta kasar Nijar, kuma yana daga cikin ‘yan wasan a lokacin wasan neman zuwa gasar Kofin Duniya .
Ayyuka
gyara sasheYa taba taka leda a ƙungiyar ES Sétif daga Algeria da RC Kadiogo daga Burkina Faso . Ya lashe gasar zakarun turai a shekara ta 2011 tare da ƙungiyar sa AS GNN .
Ayyukan duniya
gyara sasheYa kasance memba na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijar .
Hanyoyin haɗin waje
gyara sashe- Hamidou Djibo at National-Football-Teams.com
- Bayanin FIFA Archived 2008-06-04 at the Wayback Machine
- Bayanin DZFoot