Hamido's Son ( Larabci: ابن حميدو‎) fim ɗin wasan barkwanci ne na kasar Masar da aka shirya shi a shekarar 1957 wanda Fatin Abdel Wahab ta shirya kuma ta bada umarni.[1][2][3]

Hamido's Son
Asali
Lokacin bugawa 1957
Asalin harshe Egyptian Arabic (en) Fassara
Ƙasar asali Misra
Characteristics
Genre (en) Fassara comedy film (en) Fassara
Launi black-and-white (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Fatin Abdel Wahab
External links

'Yan wasa gyara sashe

  • Ismail Yassine a matsayin dan Hamido
  • Hind Rostom a matsayin Aziza
  • Ahmed Ramzy a matsayin Hassan
  • Abd El Fatah El Quossary a matsayin Hanafi
  • Zeinat Sedki a matsayin Hamida
  • Tawfik El Deken a matsayin El Baz Afandi

Duba kuma gyara sashe

  • Cinema na Misira
  • Jerin fina-finan Masar
  • Jerin fina-finan Masar na shekarun 1950
  • Jerin fina-finan Masar na 1953

Manazarta gyara sashe

  1. Armes, Roy (2008). Dictionary of African Filmmakers. ISBN 978-0253351166.
  2. Ginsberg, Terri; Lippard, Chris (11 March 2010). Historical Dictionary of Middle Eastern Cinema. ISBN 9780810873643.
  3. "Hind Rostom (1929-2011) Egypt's Monroe". Al-Ahram Weekly. Archived from the original on 5 September 2017. Retrieved 8 October 2017.