Hajarat Yusuf
Hajarat Yusuf (an haife ta ranar 10 ga Satumba, 1982). ƴar tseren Najeriya ce da ta yi ritaya wacce ta kware a tseren mita 400.
Hajarat Yusuf | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 10 Satumba 1982 (42 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | dan tsere mai dogon zango |
Mahalarcin
|
Kyauta
gyara sasheTa lashe lambar tagulla a tseren mita 4 × 400 a wasannin Commonwealth na 2002, sannan kuma ta fafata daban-daban a 2002 ba tare da ta kai wasan Ƙarshe ba. A Gasar Afirka ta 2002 ta kammala a matsayi na shida a cikin mita 400 kuma ta lashe lambar azurfa a gudun mita 4 × 400.
Ƙwazonta
gyara sasheLokacinda ta fi dacewa ita ce sakan 51.95, wanda bai samu nasara ba a watan Yunin 2002 a Legas.[1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "All-Athletics.com". Archived from the original on 2017-02-18. Retrieved 2020-11-21.