Talabijin ita ce na'urar kallon hoton bidiyo.

hoton mutum ya bayyana a cikin talabijin
Hoton talabijin ta farko da aka fara saidawa a kasuwa a shekarun 1946–1947