Abiy Ahmed Ali (harshen Amhara: ዐቢይ አህመድ አሊ; harshen Oromo: Abiyyii Ahimad Alii) ɗan siyasan Habasha ne. An haife shi a shekara ta 1976 a Beshasha, Habasha. Abiy Ahmed firaministan kasar Habasha ne daga Afrilu 2018 (bayan Hailemariam Desalegn).

Simpleicons Interface user-outline.svg Abiy Ahmed
PM Abiy Ahmed Ali.jpg
15. Prime Minister of Ethiopia Translate

ga Afirilu, 2, 2018 -
Hailemariam Desalegn
Rayuwa
Cikakken suna Abiy Ahmed Ali
Haihuwa Beshasha Translate, ga Augusta, 15, 1976 (43 shekaru)
ƙasa Habasha
Karatu
Makaranta Addis Ababa University Translate
University of Greenwich Translate
Ashland University Translate
Harsuna Oromo Translate
Amharic Translate
Tigrinya Translate
Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da soja
Kyaututtuka
Mamba Oromo Democratic Party Translate
Digiri lieutenant colonel Translate
Imani
Addini Protestan bangaskiya
Jam'iyar siyasa Oromo Democratic Party Translate
Ethiopian People's Revolutionary Democratic Front Translate
pmo.gov.et/pm/
Abiy Ahmed a shekara ta 2018.