Hagia Sophia
Hagia Sophia wani masallaci ne a kasar Turkiya. An gina Hagia Sophia ne tun farko a matsayin cocin kimanin shekaru 1,500 baya. An fara mayar da gini masallaci ne tun bayan mamayar da Daular Usmaniyya ta yi wa yankin, amma tun daga shekarun 1930 ta koma gidan tarihin da ba na wani addini ba. Shugabannin addinin kirista sun ta sukar matakin shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan, haka ma Tarayyar Turai da UNESCO ba su ji dadin matakin ba.
Hagia Sophia | |
---|---|
Αγία Σοφία Ayasofya | |
Wuraren Tarihi na Istanbul | |
![]() | |
![]() | |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Turkiyya |
Province of Turkey (en) ![]() | Istanbul Province (en) ![]() |
Million city (en) ![]() | Istanbul |
District of Turkey (en) ![]() | Fatih (en) ![]() |
Coordinates | 41°00′30″N 28°58′48″E / 41.0083°N 28.98°E |
![]() | |
History and use | |
Opening | 23 ga Faburairu, 532 |
Ƙaddamarwa | 1054 |
Shugaba |
Justinian I (en) ![]() |
Suna saboda |
Holy Wisdom (en) ![]() |
Addini |
Musulunci Eastern Orthodoxy (en) ![]() |
Suna |
Holy Wisdom (en) ![]() |
Karatun Gine-gine | |
Zanen gini |
Isidore of Miletus (en) ![]() Anthemius of Tralles (en) ![]() Trdat the Architect (en) ![]() Mimar Sinan (en) ![]() |
Style (en) ![]() |
Byzantine architecture (en) ![]() basilica (en) ![]() |
Heritage | |
Offical website | |
|
HotunaGyara
Cikin Hagia Sophia, yana nuna kayaiyaki na Musulunci a babbar Hasumayar (annotations).
Hoton cikin Hagia Sophia (annotations).
Fuskar Hexapterygon (mala'ika mai fukafukai shids) daga kudu maso gabas (hagu ta sama), (annotations).
19th-century marker of the tomb of Enrico Dandolo, the Doge of Venice who commanded the Sack of Constantinople in 1204, inside the Hagia Sophia