Haby Guereve
Haby Wande Guereve wadda aka sani da Wande Guereve {an haife ta ranar 6 ga watan Fabrairun, 2000}. ƴar ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Mali wacce ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na AS Monaco FF da kuma ƙungiyar mata ta ƙasar Mali.
Haby Guereve | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Bondy (en) , 6 ga Faburairu, 2000 (24 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa |
Faransa Mali | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
Aikin kulob
gyara sasheGuereve samfurin Paris Saint-Germain ne. Ta buga wa FC Rouen da Bergerac Périgord FC a Faransa da kuma Monaco a Monaco.
Ayyukan kasa da kasa
gyara sasheGuereve ya buga wa Mali babban mataki a gasar neman gurbin shiga gasar cin kofin Afrika ta mata a 2022.