Mouhamadou Habib Diarra, (an haife shi a ranar 3 ga watan Janairun shekarar 2004) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na Strasbourg . An haife shi a Senegal, matashi ne na duniya a Faransa.

Habib Diarra
Rayuwa
Haihuwa Guédiawaye (en) Fassara, 3 ga Janairu, 2004 (20 shekaru)
ƙasa Senegal
Faransa
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
kwarerren dan wasan kwallon fane
yar kwan gilace


Aikin kulob

gyara sashe

Samfurin matasa na Mulhouse da Strasbourg, Diarra ya sanya hannu kan kwangilar ƙwararrun sa ta farko tare da Strasbourg a ranar 18 ga ga watan Agustan 2021.[1] Ya buga wasansa na farko na ƙwararru tare da Strasbourg a wasan da suka doke Saint-Étienne da ci 5–1 a gasar Ligue 1 a ranar 17 ga watan Oktoban 2021.[2]

Ayyukan ƙasa da ƙasa

gyara sashe

An haife shi a Senegal, Diarra ya koma Faransa yana matashi. Shi matashi ne na duniya don Faransa, wanda ya wakilci Faransa U16s da U18s.[1]

Manazarta

gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe