Charles Gyude Bryant (17 Janairu 1949 - 16 Afrilu 2014) ɗan siyasan Liberiya ne kuma ɗan kasuwa. Ya kasance Shugaban Gwamnatin riƙon kwarya ta Laberiya. Ya zama shugaban daga 2003 zuwa 2006. Ya kasance memba na Liberian Action Party .

Gyude Bryant
Shugaban kasar Liberia

14 Oktoba 2003 - 16 ga Janairu, 2006
Moses Blah (en) Fassara - Ellen Johnson Sirleaf
Rayuwa
Haihuwa Monrovia, 17 ga Janairu, 1949
ƙasa Laberiya
Mutuwa Monrovia, 16 ga Afirilu, 2014
Karatu
Makaranta Cuttington University (en) Fassara
B. W. Harris Episcopal High School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Addini Episcopal Church (en) Fassara
Jam'iyar siyasa Liberia Action Party (en) Fassara
Gyude Bryant

Bryant ya mutu ne a asibitin likitancin John F. Kennedy da ke Monrovia, yana da shekara 65.[1]

Manazarta

gyara sashe

Sauran yanar gizo

gyara sashe

  Media related to Gyude Bryant at Wikimedia Commons</img>

  1. "Charles Gyude Bryant, Former Liberia Interim President is Dead". FrontPage Africa. 16 April 2014. Archived from the original on 17 April 2014. Retrieved 16 April 2014.