Gwio Kura Gari ne, da ke arewa maso gabashin jihar Yobe, Najeriya wanda ƙaramar hukumar Bade ke gudanarwa. Yana da tazarar kilomita hamsin kudu da kan iyaka da kasar Nijar.

Gwio kura

Wuri
Map
 12°40′N 11°04′E / 12.67°N 11.07°E / 12.67; 11.07
Mazaunin mutaneGashua
Yawan mutane
Harshen gwamnati Turanci
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe