Gundumar Sanatan Neja ta Arewa
gundumar sanatan Neja ta arewa dake garin kontagora
Gundumar Sanatan Neja ta Arewa wanda aka sani da kashi na 3 a ɓangaren siyasar Jihar Neja (Zobe C). Shelkwatar ta tana garin Kontagora, Aliyu Sabi Abdullahi shine wanda yake wakiltar wannan yaki a zauren Majalisar dattijan Najeriya bayan ya lashe zaɓe a shekara ta 2015 da kuma shekarata 2019 wannan ya bashi damar wakiltar yankin har sau 2.[1][2] Wannan Gundumar tanada ƙananan hukumomi guda 8 haɗu kamar haka:
- Ƙaramar Hukumar Kontagora
- Ƙaramar Hukumar Mariga
- Ƙaramar Hukumar Agwara
- Ƙaramar Hukumar Borgu
- Ƙaramar Hukumar Magama
- Ƙaramar Hukumar Mashegu
- Ƙaramar Hukumar Rijau
- Ƙaramar Hukumar Wushishi
Gundumar Sanatan Neja ta Arewa | |
---|---|
zaben sanatoci | |
Bayanai | |
Ƙasa | Najeriya |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jihohin Najeriya | Jihar Neja |
Jerin Sanatocin da suka wakilci yankin
gyara sasheSanata | Jam'iyya | Shekara | Jamhuriya |
---|---|---|---|
Nuhu Aliyu Labbo | PDP | 1999 - 2011 | 4th |
Ibrahim Musa | CPC | 2011 - 2015 | 7th |
Aliyu Sabi Abdullahi | APC | 2015 - Mai ci yanzu | 8th |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Senate spokesman, Sabi, returns, as APC sweeps Niger NASS polls". The Sun Nigeria (in Turanci). 25 February 2019. Retrieved 16 January 2022.
- ↑ Usman, Samson Atekojo (18 November 2019). "Senator Sabi defends hate speech bill, insists on death by hanging". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 16 January 2022.